Isaiah 14:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan ƙasashe suna hutawa suna kuma cikin salama; sun ɓarke da waƙa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، دُكَنْ دُونِيَا تَشِغَ هُوتُ دَ سَلَمَ، كُواْعِنَ أَنْٻَرْكٜىٰ دَ وَاڧَرْ مُرْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu magana ta ƙare, duniya duka tana jin daɗin hutawa da salama. Kowa na ta raira waƙar murna.