Isaiah 14:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kabari a ฦarฦashi duk ya shirya don yฤ sadu da kai a zuwanka; yana tฤ da ruhohin da suka rasu don su gaishe ka, dukan waษanda sun taษa zama shugabanni a duniya; ya sa suka tashi daga kujerun sarauta, dukan waษanda suke sarakuna a kan alโummai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชููู ููุชูุงุดู ฺูููููฐ ูููู ุงููุดูุฑูููููฐ ููู
ูุฑูุจูุซูููฐููุ ููุชูุงุฏู ุฑููุญููุงูุญููู ู
ูุชูุชููู ุณูุชูุฑูููููฐููุ ุฑููุญููุงูุญููู ุฏููููู ุดููุบูุจูููููู ุฏููููููุงุ ููุชูุงุฏู ุฑููุญููุงูุญููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏูุบู ููุฌูููฐุฑููู ู
ูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โLahira tana shirye-shiryen yi wa Sarkin Babila maraba. Fatalwan waษanda suka yi iko a duniya suna kaiwa suna komowa a hargitse. Fatalwan sarakuna suna tashi daga gadajen sarautarsu.