Isaiah 15:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da Allah ya yi magana a kan Mowab shi ne, An lalatar da Ar a Mowab, an hallaka ta da dare! An lalatar da Kir a Mowab, an hallaka ta da dare!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ุณฺูงููุงู ุบูู
ูููฐุฏู ู
ููุงูููุจูุ ุงูู ุฏูุฑูููฐ ุทููู ุงููููููููููู ุบูุฑููู ุงููุฑูุ ุณููู ฺงูุณูุฑู ู
ููุงูููุจู ุชููู ฺูุชูุ ุงููุฏูุฑูููฐ ุทููู ุงููููููููููู ุบูุฑููู ููุฑูุ ุณููู ฺงูุณูุฑู ู
ููุงูููุจู ุชููู ฺูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne jawabi a kan Mowab. Biranen Ar da Kir, an hallaka su dare ษaya, ฦasar ta yi tsit, ba kowa.