Isaiah 15:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A tituna sun sa tsummoki a jikunansu; a kan rufin ษakuna da kuma dandalin taruwa dukansu sai makoki suke yi, sun kwanta suna kuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุชููุชูููุ ุณููู ุณูููููููฐ ุฏู ุฑููุบููููู ููููู ุจฺูงููู ุซูููุ ุงูู ุฑฺูขููู ุบูุฏูุงุฌูููฐููุณู ุฏู ุงูู ฺขููููููููฐ ููุซููููู ุบูุฑูุ ูููุงููู ุฏู ูููุงููู ูููู ูููููุง ูููู ููููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane a tituna sun sa tsummoki a jikinsu, suka taru a filayen taruwa na birni da a kan rufin ษakuna, sai makoki suke suna ta kuka.