Isaiah 15:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuciyata ta yi kuka a kan Mowab; mutanenta sun gudu har zuwa Zowar, har zuwa Eglat Shelishiya. Sun haura zuwa Luhit, suna tafe suna kuka; a kan hanyar zuwa Horonayim suna makoki saboda hallakawarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููุซูููุงุชู ุชููู ูููููุง ุณูุจููุงูุฏู ฺงูุณูุฑู ู
ููุงูููุจูุ ู
ูุชูููููฐููุชู ุณููู ุบูุฏู ุฐูููุง ุฐููุงูููุฑู ุฏู ุนูููฐุบูููุชู ุดูููฐููุดูููุ ุบูู
ูุง ุซููููู ููููุฑูุงููุง ุงูู ุญูููููุฑู ููููุชูุ ุณููู ุชฺูขููู ุณููู ูููููุงุ ุนููููู ุญูููููุฑู ุญููุงูุฑููุงูููููู
ู ุณููู ุชูุงุฏู ููููููู ููููู ุจฺูงููู ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyata ta yi kuka ainun saboda Mowab! Mutane sun gudu zuwa cikin garin Zowar. Waษansu sun haura zuwa Luhit, suna tafe suna kuka, waษansu sun tsere zuwa Horonayim, suna hargowa saboda baฦin ciki.