Isaiah 15:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka dukiyar da suka tara suka kuma ajiye sun ɗauka suka ƙetare Rafin Arabim da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ مُتَنٜىٰنْ سُنَ غُدُ سُنَ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ تَݣُورِنْ عِتَتُوَنْ بَاكِنْ رَاڢِ، سُنَ غُدُ دَ أَرْزِڧِنْسُ، سُنَ طَوْكٜىٰ دَ كَايَنْ دَ سُكَ تَارَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane sun haye kwarin Larabawa, suna ƙoƙari su tsere da dukan abin da suka mallaka.