Isaiah 15:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwayen Dimon sun cika da jini, amma zan yi ฦari a kan Dimon, zan kawo zaki a kan masu gudu na Mowab da kuma a kan waษanda suka ragu a ฦasar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุถููู ุฑูุงฺขู ุงููุบูุฑููู ุฏูุจููุงูู ูููู ุฌูุงููุฑู ุฏู ุฌููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุนููู ููุดูููฐุ ุฏูููุฏููููู ุฐููู ฺงูุงุฑู ู
ูุณูุ ุฐููู ุนููููู ุฏู ุฐูุงูู ุบู ู
ูุชูููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุฏู ุณููู ฺููุฑูุงุ ุบู ุถูุบููุงูููุฑู ู
ูุชูููููฐูู ฺงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A garin Dibon, kogin ya yi ja wur da jini, Allah kuwa ya tanada wa mutanen wurin abin da ya fi wannan muni. Hakika za a yi wa duk wanda ya ragu a Mowab mummunan kisa.