Isaiah 16:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad Mowab ta bayyana a masujadar bisa tudu, tana gajiyar da kanta ne kawai; saโad da ta tafi wurin tsafinta don tฤ yi adduโa, babu wani amfani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ู
ูุชูููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุณููู ูููู ููููุณู ุงููููุฑูุงุฑูููฐูู ุณูุฌููุฏูุฑูุณู ุนููููู ุชูุฏููููุ ุณููู ุบูุงุฌูููุฑู ุฏูููููุณู ููููฐ ููููููุ ุณูุนูุฏูู ู
ูุชูููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุณููู ุงููุฏููุนู ุงููุทููููููู ุณูุฌููุฏูุฑูุณูุ ุนูุจูููุธูููููฐ ูููููู ุณูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Mowab sun gajiyar da kansu da zuwa wurin matsafarsu na kan dutse da masujadarsu, suna addu'a, amma ba zai amfana musu kome ba.