Isaiah 16:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar tsuntsaye masu firiya da aka kora daga sheฦa, haka matan Mowab suke a kogunan Arnon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุนูููุฏู ุนูููููฐ ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ุงููุฑููููุงููุ ู
ูุงุชูุงูู ู
ููุงูููุจู ุณููู ูููู ุฏู ูููฐููุงููู ุงููููุฑฺููููููฐ ููู
ูุฑู ฺฺููููููููฐุ ฺฺููููููููฐูู ุฏู ุนููู ูููุงูุฑูููฐุณู ุฏูุบู ุบูุฏูุงุฌูููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su dakata a gaษar kogin Arnon, za su yi ta kai da kawowa kamar tsuntsayen da aka kora daga sheฦunansu.