Isaiah 16:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu ba mu shawara, ku yanke shawara. Ku mai da inuwarku kamar dare, a tsakar rana. Ku ษoye masu gudun hijira, kada ku bashe masu neman mafaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููู ููุซูููฐ ยซููุจูุงู
ู ุดูููุฑูุงุ ููุทููููู ุฑูุนูููุ ููู
ูุฑู ุงููุชูุงุซูููฐ ู
ููู ุจูุงุฏู ุงูููููู ุงฺูููููุฑู ุฑูุงููุ ููุณูุง ุงููููููุฑููู ุชฺููุฑูููฐู
ูุ ูููปููุงูููููฐู
ู ู
ูุงุณู ุบูุฏู ุฏูุบู ููุงฺงูุ ููุฏู ููุจูุงุดูููฐู
ู ุงูู ุญูููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna ce wa mutanen Yahuza, โKu faษa mana abin da za mu yi. Ku kฤre mu, ku bar mu mu huta a inuwarku mai sanyi kamar inuwar itace da tsakar rana. Mu 'yan gudun hijira ne, ku ษoye mu inda ba wanda zai gan mu.