Isaiah 16:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ฦ™auna za a kafa kursiyi; da aminci mutum zai zauna a kansa, wani daga gidan Dawuda, wani wanda ta shariโ€™antawa yakan nuna gaskiya ya hanzarta yin adalci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฐูŽุงุนูŽ ูƒูŽฺขูŽ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุซููƒูู†ู’ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุŒ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุชูŽุธูุฑููŠูŽุฑู’ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽุž ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ูŠูู…ูู„ู’ูƒู ุซููƒูู†ู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูุŒ ุฐูŽูŠู’ ูŠูุดูŽุฑููŠุนูŽุฑู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ุฏูŽ ฺจููˆุฐููˆุงู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan wani daga cikin zuriyar Dawuda zai zama sarki. Zai mallaki jama'a da aminci da ฦ™auna. Zai aikata abin da yake daidai da hanzari, zai sa a aikata adalci.