Isaiah 17:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko da yake a ranar kun shuka su, kuka sa su yi girma, da safe kuma saโad da kuka shuka su, kuka sa suka yi toho suka yi fure, duk da haka girbin ba zai zama kome ba a ranar cuta da zafin da ba ta da magani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ุฏู ุณููููู ุบูุฑูู
ู ุงูู ุณูุงฺขูููุฑู ุฏู ุนููู ุฏูุณูุ ููุดูููฐุบูุฑู ููู
ู ุณููู ฺขูุชูุฑูุฏู ฺขูููููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุจูุฐูุงูู ุบูุฑูุจูููฐ ูููุงูู
ูููฐุจูุ ุบูุฑูุจููููู ุดููููููฐ ุจฺูงููู ุซููู ุฏู ุฐูุงฺขููู ุซููููุงู ู
ูุฑูุฑู ููุฑูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ko da za su toho su yi fure a safiyar da kuka dasa su, duk da haka ba za a girbe kome ba. Wahala ce kaษai da azabar da ba ta warkuwa.