Isaiah 17:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yamma, sai razana ba tsammani! Kafin safiya, duk sun ɓace! Wannan ne rabon waɗanda suka washe mu, rabon waɗanda suka yi mana ƙwace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَمَّ سَيْغَا بَرَظَنَ، عَمَّا كَاڢِنْ سَاڢِيَ تَيِ، سَيْ سُٻَثٜىٰ؞ حَكَنٜىٰ ڧَرْشٜىٰنْ مَاسُ ڨُوثٜىٰ كَايَنْمُ، رَبُوانْ مَاسُ ݣُوشٜىٰ أَرْزِڧِنْ ڧَسَرْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da maraice sukan ba da tsoro, amma da safe ba su! Wannan ita ce ƙaddarar duk wanda ya washe ƙasarmu!