Isaiah 18:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku dukan mutanen duniya, ku da kuke zama a duniya, saโad da aka ษaga tutar a kan duwatsu, za ku gan shi, saโad da kuma aka busa ฦaho, za ku ji shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณูููุฑูุฑู ููุง ููู ู
ูุฐููููููู ุฏููููููุง ุฏููู! ููููุณู ูููููููฐ ููุง ููู ููุทูููุฏู ููููููฐ ุธูููููููฐ ุนฺูงูุณูุฑู! ุณูุนูุฏูู ุนููู ุชูุงุฏู ุชููุชู ุนููููู ู
ููููููู ุชูุฏููููุ ุณููู ููุฏููุจู! ุณูุนูุฏูู ุนููู ุจููุณู ฺงููููุงู ููู
ู ุณููู ููุฌู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane mutum da yake a duniya ya kasa kunne, kowannen da yake zaune a duniya, ya duba tutar, alama da za a ษaga sama a ฦwanฦolin duwatsu, ya kasa kunne ga busar ฦaho!