Isaiah 18:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk za a bar su wa tsuntsayen dutse su ci da kuma namun jeji; tsuntsaye kuma za su ci rani a kansu, namun jeji kuma za su yi damina a kansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนูุจูุฑู ุบููููููููููุณู ุงูู ฺขููููุ ุนูุจูุฑู ูู ุนูููโุบููู ูููููู ุชูุฏูููู ุฏู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ฺููงูุณูุงุ ฺฺููููููููฐ ู
ูุงุณูุซููู ููุงู
ู ุณูุณูุงู
ู ุนูุจูููุซู ุงููุฏูู
ูููุ ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ู
ูุงุณูุซููู ููุงู
ู ุณูุณูุงู
ู ุนูุจูููุซู ุงูู ูููุงูููุซููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a bar gawawwakin sojojinsu a fili domin tsuntsaye da namomin jeji su zama abincin tsuntsaye da bazara, abincin namomin jeji kuma a lokacin sanyi.โ