Isaiah 19:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da Allah ya faษa game da Masar, Duba, Ubangiji yana a kan girgije a sukwane yana kuwa zuwa Masar. Gumakan Masar sun firgita a gabansa, zukatan Masarawa sun karai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ุณฺูงููุงู ุบูู
ูููฐุฏู ู
ูุตูุฑูุ ุบูุงุดูุ ููููููููฐูู ูููู ุฐูููุง ุนููููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐ ู
ููู ุณูููุฑููู ุบูุฏูุ ูููู ุฐูููุง ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุบูู
ููููู ู
ูุตูุฑู ุณููู ฺขูุฑูุบูุชู ุงููุบูุจูููุณูุ ุธูููุงุชููู ู
ูุตูุฑูุงููุง ููู
ู ุณููู ููุฑูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne jawabi a kan Masar. Ubangiji yana zuwa Masar a kan girjije a sukwane. Gumakan Masarawa za su yi rawar jiki a gabansa, zuciyar Masarawa za ta karai.