Isaiah 19:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabannin Zowan sun zama wawaye, an ruษ—e shugabannin Memfis dutsen kan kusurwa na mutanenta su sa Masar ta kauce.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ ุฐููˆุงู’ูˆูŽู†ู’ ุณูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽ ูˆูŽูˆูŽูŠูœู‰ูฐุŒ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ ู…ูœู‰ูฐู…ู’ฺขูุณู’ ู…ูŽุงุณู ุฑููˆุทูู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณู ู†ูœู‰ูฐุŒ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุณูู†ู’ ุณูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณู ุณูู†ูŽ ุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุทูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabannin Zowan da na Memfis wawaye ne. Su ake zaton za su bi da al'ummar, amma sai suka bi da su a karkace.