Isaiah 19:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya sa zuba musu ruhun jiri; suka sa Masar ta yi tangaษi cikin kome da take yi, kamar yadda mutumin da ya bugu yake tangaษi cikin amansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููููุฑู ู
ูุณู ุงููุณูููุฑู ุฑููุทู ุนูุซูููููุณูุ ููููููู ููุณูุง ู
ูุตูุฑู ุชููู ุชูููโุบูุทู ุนูุซููููู ุฏููููู ุงูููููููููุชูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููู ุจูุบููู ูููููููู ุชูููโุบูุทู ูููู ุงููู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ne ya sa su ba da gurguwar shawara. Sakamakon haka sai Masar ta yi ta aikata dukan abu a hugunce, tana tangaษi kamar bugagge wanda santsi na kwasarsa cikin aman da ya yi.