Isaiah 19:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai zama alama da kuma shaida ga Ubangiji Maษ—aukaki a ฦ™asar Masar. Saโ€™ad da suka yi kuka ga Ubangiji saboda masu zaluntarsu, zai aiko musu mai ceto da mai kฤriya, zai kuma cece su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽู„ูŽู…ูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุชูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž ุบูŽู…ูŽุง ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽุงุณููŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ู…ูุณู ุฏูŽู†ู‘ููŠูŽุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ุนูŽูŠู’ูƒููˆุงู’ ู…ูุณู ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽุฑูœู‰ูฐุณู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒููปูุชูŽุฑู’ ุฏูŽุณููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su zama alamu na kasancewar Ubangiji Mai Runduna a Masar. Sa'ad da aka zalunci mutanen da suke can, za su yi kira ga Ubangiji su nemi taimako, zai aika musu wanda zai kuษ“utar da su.