Isaiah 19:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Ubangiji zai sanar da kansa ga Masarawa, kuma a wannan rana za su yarda da Ubangiji. Za su yi masa sujada da hadayu da hadayun hatsi; za su yi alkawura ga Ubangiji su kuma kiyaye su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุฐูููุณูุง ุงูู ุณูููุดู ุงูู ู
ูุตูุฑูุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ู
ูุชูููููฐูู ู
ูุตูุฑู ุฐูุงุณู ููู
ู ุณููู ููููููููฐูู ุ ุณูููู
ู ู
ฺููงู ู
ูุณู ููุฏูุงูู ุฏู ุจูููููฐ ุจูููููฐุ ุฐูุงุณููู ุถฺููููููุง ุชูู
ูุณูู
ูููู ุบู ููููููููฐูู ุณูููู
ู ุซููู ุถฺููููููุงุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai bayyana kansa ga mutanen Masar, sa'ad da ya yi haka kuwa, za su karษe shi, su yi masa sujada, su kuma kawo masa hadayu da sadakoki. Za su yi masa alkawarai ฦwarara, su kuwa cika abin da suka alkawarta.