Isaiah 19:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai bugi Masar da annoba; zai buge su ya kuma warkar da su. Za su juyo wurin Ubangiji, zai amsa roฦonsu ya kuma warkar da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุ ููููููููฐูู ุฐููู ุจูุบู ู
ูุตูุฑูุ ุนูู
ููุง ุฐููู ููุฑูููุฑูุฏู ุนูุชูุ ู
ูุตูุฑู ุฐูุงุชู ูููุงูู
ู ุบู ููููููููฐูู ุ ุฐููู ูููู ุฌู ุงููุฏููุนููุงูุนูููุชู ููููุฑูููุฑูุฏู ุนูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai hukunta Masarawa, amma zai warkar da su. Za su juyo gare shi, shi kuma zai ji addu'o'insu ya warkar da su.