Isaiah 19:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana Isra’ila za tă zama na uku, tare da Masar da Assuriya, abin albarka ga duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَاتَ ذَمَ تَ عُكُ تَرٜىٰدَ مَصَرْ دَ أَسُّرِيَ، سُذَمَ حَنْيَرْ أَلْبَرْكَ غَ دُكَنْ دُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana, za a lasafta Isra'ila tare da Masar da Assuriya, waɗannan al'ummai uku za su zama albarka ga dukan duniya.