Isaiah 19:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masarawa za su karai, zan kuma sa shirye-shiryensu su zama banza; za su nemi shawarar gumaka da kuma ruhohin matattu, za su nemi shawarar mabiya da na masu duba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽุตูŽุฑูŽุงูˆูŽุง ุฐูŽุงุณู ฺขูุฏู‘ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุŒ ุฐูŽู†ู’ ุฑูุดูœู‰ูฐ ู†ูฺขูู†ู’ุณูุž ุฐูŽุงุณู ู†ูœู‰ูฐู…ู ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ ุบูู…ูŽูƒูŽุŒ ุฏูŽ ุฑููˆุญููˆุงู’ุญูู†ู’ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ุฏูŽ ุจููˆุงู’ูƒูŽูŠูœู‰ูฐุŒ ุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุญูŽุทูŽูƒูŽูŠู’ ุฏูŽ ุฑููˆุญููˆุงู’ุญูู†ู’ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan warware shirye-shiryen Masarawa in sa ku karai. Za su roฦ™i taimako ga gumakansu, za su je kuma su yi shawara da mabiyansu, su kuma nemi shawarar kurwar matattu.