Isaiah 19:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wuriyoyi za su yi wari; rafuffukan Masar za su yi ta raguwa har su ƙafe. Iwa da jema za su bushe,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَاڢُڢُّكَ ذَاسُيِ وَرِ، ڧأَنَانً رَاڢِ كُمَ ذَاسُ شَنْيٜىٰ سُبُوشٜىٰ، ثِيَوَرْ إِوَ دَ دُواْغُوَرْ ثِيَوَ ذَاسُ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mazaunan kogin za su ji wari sa'ad da yake ƙafewa a hankali. Iwa da jema za su bushe.