Isaiah 19:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu kamun kifi za su yi nishi su kuma yi makoki, dukan waɗanda suke jefan ƙugiyoyi a Nilu; waɗanda suke jefan abin kamun kifi a ruwa abin kamun kifin za su zama marasa amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ كَامُنْ كِيڢِ ذَاسُيِ بَڧِنْ ثِكِ، دُكَنْ مَاسُ جٜىٰڢَ ڧُوغِيَ أَ كُواْغِنْ نِلُ ذَاسُيِ مَكُواْكِ؞ عِ، مَاسُ سَا رَاغَرْ كَامُنْ كِيڢِ ذَاسُ دَامُ ڨُورَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda sana'arsa ta kama kifi ce a Kogin Nilu zai yi ƙugi ya yi kuka, gama ƙugiyoyinsa da tarunansa za su zama marasa amfani.