Isaiah 19:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke aiki da kaɗin auduga za su karai, masu yin lilin mai kyau za su fid da zuciya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ سَنَعَرْ سَاڧَرْ رَمَ ذَاسُ دَامُ، مَاسُ سَاڧَ تُڢَاڢِنْ لِيلِنْ ذَاسُ ڢِدَّ ذُوثِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suke yin tufafin lilin za su fid da zuciya,