Isaiah 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane da yawa za su zo su ce, โKu zo, bari mu haura zuwa dutsen Ubangiji, zuwa gidan Allah na Yaฦub. Zai koya mana hanyoyinsa, domin mu yi tafiya cikin hanyoyinsa.โ Dokar za tฤ fito daga Sihiyona, maganar Ubangiji daga Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺงูุจูููู ุฏููููู ุฐูุงุณูุฐููุงู ุณูุซูููฐุ ยซููุฐููุงู ู
ูููููุฑู ุชูุฏููู ููููููููฐูู ุ ุฐูููุง ุบูุฏููู ุงูููููู ูู ููุนฺูงููุจูุ ูููููุงููู ู
ููู ูููููููุงูููููุณูุ ู
ูููู
ููู ุชฺูขููู ุงูู ุญูููููุฑูุณูุยป ุบูู
ูุง ุฏูุบู ุณููููููุงููู ูููุงูููุฑูููุง ุฐูุงุชู ฺขูุชูุ ุฏูุบู ุนูุฑููุดููููู
ู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุฐูุงุชู ุจูุธููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'arsu za su ce, โBari mu haura zuwa tudun Ubangiji, Zuwa ga Haikalin Allah na Isra'ila. Za mu koyi abin da yake so mu yi, Za mu yi tafiya a hanyar da ya zaษa. Koyarwar Ubangiji daga Urushalima take zuwa, Daga Sihiyona yake magana da jama'arsa.โ