Isaiah 2:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka rabu da mutanenka, gidan Yaฦ™ub. Sun cika da ayyukan sihiri da aka kawo daga Gabas; suna yin duba kamar Filistiyawa suna tafa hannuwa tare da marasa sanin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูƒูŽุง ฺงู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽุŒ ูƒูŽุง ฺงู ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽุŒ ุฏููˆุงู†ู’ ุณูู†ูŽ ุชูŽฺขููŠูŽ ุซููƒูู†ู’ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ ุจููˆุงู’ูƒูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽุจูŽุณู’ุŒ ุณูู†ูŽ ุณูŽุง ุนูุฏููˆุงู’ ุบูŽ ู…ูŽุงุณู ุฏููˆุจูŽุง ู†ูŽ ฺขูู„ูุณู’ุชููŠูŽุงูˆูŽุงุŒ ุณูู†ูŽ ุจูู†ู’ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูŽุงุฏูู†ู’ ุงู”ูŽุฑู’ู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allah, ka rabu da jama'arka, zuriyar Yakubu. ฦ˜asa ta cika da ayyukan sihiri da aka kawo daga Gabas, daga kuma ฦ™asar Filistiya. Jama'a suna bin baฦ™in al'adu.