Isaiah 21:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku kawo ruwa don ƙishirwa; ku da kuke zama a Tema, ku kawo abinci don masu gudun hijira.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كُو مَذَوْنَنْ تٜىٰمَ، كُكَٰوُاْ وَمَيْجِنْ ڧِشِنْ ضُوَ ضُوً شَا، عَبَا مَاسُ غُدُ دَغَ يَاڧِ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ku ba jama'a waɗanda suka zo gare ku masu jin ƙishi ruwa su sha. Ya ku jama'ar ƙasar Tema, ku ba 'yan gudun hijira abinci.