Isaiah 21:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suka yi rai na maharba, jarumawan Kedar, za su zama kaɗan.” Ubangiji, Allah na Isra’ila, ya faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضَغُواْوَرْ مَاسُ عِيَ يَاڧِ دَ بَكَ نَ كٜىٰدَرْ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ كَطَنْ كَوَيْ؞» يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jarumawan Kedar su ne maharba, amma sai kaɗan za su ragu daga cikinsu, ni, Ubangiji Allah na Isra'ila, na faɗa.”