Isaiah 21:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da wannan jikina yana ciwo, zafi ya kama ni, kamar na mace mai naฦuda; na razana game da abin da na ji, na yi mamakin abin da na gani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุนูููุฑู ุชูุณูุง ุซููููู ูููู ุซููููุงูุ ู
ููุบููู ุฐูุงฺขู ููุซฺูขูููููฐูู ุณููุงูุณูููุ ุฐูุงฺขู ููู
ูุฑู ููู
ูุซูููฐ ู
ููู ุญฺูููขูููุ ุงููุจูููุฏู ููุฌูุ ููุซู ู
ููู ุฑูููุ ุงููุจูููุฏู ููุบูููุ ููุฏูุงู
ูููฐูู ฺจููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da na gani, da abin da na ji a wahayin, ya razanar da ni, ya sa ni cikin azaba kamar ta mace mai naฦuda.