Isaiah 21:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gabana tana ta fāɗuwa, tsoro ya sa ina rawan jiki; hasken da nake marmari ya zo da razana gare ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُوثِيَاتَ تَا ضِكِثِے، نَا ڢِرْغِتَ دُواْمِنْ ڟُواْرُواْ؞ دَرٜىٰنْ دَ نَكٜىٰ مَرْمَرِ يَذُواْ، يَذَمَ أَبِنْ ڟُواْرُواْ غَرٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaina ya yi yum, ina ta rawar jiki saboda tsoro. Ina ta marmarin maraice ya yi, amma bai kawo mini kome ba, sai razana.