Isaiah 21:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da mai girma ya ce mini, “Tafi, ka sa mai tsaro ka kuma sa ya ba da rahoton abin da ya gani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا غَ أَبِنْدَ عُبَنْ‌غِجِ يَثٜىٰ مِنِ، «كَسَا طَنْ سِنْتِرِ، بَرِ يَدِنْ‌غَ يِنْ شٜىٰلَرْ أَبِنْدَ يَغَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ubangiji ya ce mini, “Tafi ka sa mai tsaro, ka faɗa masa ya riƙa ba da labarin abin da ya gani.