Isaiah 21:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ya ga kekunan yaƙi tare da ƙungiyoyin dawakai, mahaya a kan jakuna, ko mahaya a kan raƙuma, to, fa ya zauna a faɗake, ya kintsa sosai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ طَنْ سِنْتِرِنْ يَغَ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِ دَ سُواْجُواْجِ مَاسُ هَوَنْ دُواْكِ، دَ مَاسُ هَوَنْ جَاكُنَ دَ رَاڧُمَ، تُواْ، سَيْ يَكَسَ كُنّٜىٰ سُواْسَيْ، يَسَا عِدُواْ عَكَنْسُ دَݣَوْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ya ga mutane biyu biyu suna zuwa a kan dawakai, waɗansu kuma a kan raƙuma da jakuna, ka faɗa masa ya lura da su sosai.”