Isaiah 22:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki, ya faɗa, “Je, ka faɗa wa wannan mai hidima, Shebna, sarkin fada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا يَغَيَ مِنِ إِنْتَڢِے وُرِنْ مَيْ حِدِمَرْ نَنْ شٜىٰبْنَ، شُوغَبَنْ غِدَنْ سَرْكِے، إِنْثٜىٰمَسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna ya faɗa mini in tafi wurin Shebna, mai hidimar iyalin gidan sarki, in ce masa,