Isaiah 22:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka yi hankali, Ubangiji yana shirin ya kama ka da ƙarfi ya kuma ɗauke ka, ya kai mai ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَنَ ڟَمَّنِ كَيْ وَنِ أَبُنٜىٰ، عَمَّا يَهْوٜىٰهْ ذَيْ طَوْكٜىٰكَ يَجٜىٰڢَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana yiwuwa kai wani abu ne, amma Ubangiji zai ɗauke ka, ya jefar.