Isaiah 22:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan rufe shi da rigarka in kuma yi masa ษ—amara in miฦ™a masa ikonka. Zai zama mahaifi ga waษ—anda suke zama a Urushalima da kuma gidan Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ู…ูŽุณูŽ ุฑูุบูŽุฑู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ูƒูŽ ุชูŽุฏูŽุฑูŽุฌูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ ุทูŽูˆู’ุฑูŽ ู…ูŽุณูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุทูŽู…ูŽุฑูŽุฑู’ูƒูŽุž ุฐูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงุดู ุฏููƒูŽู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุฏูŽ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุดูุž ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆูŽ ุฐูŽู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุจูŽุงุจูŽ ุบูŽ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุฏูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa masa tufafin sarautarka, in ษ—aura masa ษ—amara, in kuma ba shi dukan ikon da kake da shi. Zai zama kamar uba ga jama'ar Urushalima da na Yahuza.