Isaiah 22:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan shugabanninki sun gudu gaba ɗaya; an kama su ba tare da an yi amfani da baka ba. Dukanku da aka kama an kwashe ku ɗaurarru gaba ɗaya, kun gudu tun abokin gāba yana da nisa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ شُوغَبَنِّنْكُ سُنْ غُدُ، أَنْكَامَسُ، بَاتَرٜىٰدَ سُنْجَا بَكَبَ؞ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْكُ دَ عَكَ غَنِ، أَنْكَامَسُ، كُواْدَيَكٜىٰ سُنْ رِغَا سُنْ غُدُ دَنِيسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan shugabanninku sun gudu, an kuwa kama su tun kafin su harba ko kibiya ɗaya. Dukanku da aka iske tare, aka kama ku, ko da yake kuka gudu da nisa.