Isaiah 22:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elam ya ɗauki kwari da baka, tare da mahayan kekunan yaƙinta da dawakai; Kir ta buɗe garkuwoyi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُواْجُواْجِنْ عٜىٰلَمْ سُنْ طَوْكِ بَكَ دَ كِبِيَ، تَرٜىٰدَ مَاسُ هَوَنْ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ، سُواْجُواْجِنْ كِرْ كُمَ سُنَ رِڧٜىٰ دَ غَرْكُوُاْيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sojojin ƙasar Elam sun zo kan dawakai suna rataye da kwari da baka. Sojojin ƙasar Kir sun shirya garkuwoyinsu.