Isaiah 22:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kwarurukanku mafi kyau sun cika da kekunan yaƙi, an kuma tsai da mahayan dawakai a ƙofofin birni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ ݣُورِ مَڢِے ݣَوْ يَثِكَ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ، ڧُواْڢُواْڢِنْ بِرْنِنْكُ كُمَ سُنْ رُڢُ دَ مَاسُ هَوَنْ دَوَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwarurukansu masu dausayi na ƙasar Yahuza suna cike da karusai, sojoji kuma a kan dawakai suna tsattsaye a ƙofofin Urushalima.