Isaiah 22:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An rurrushe kāriyar Yahuda, a ranan nan kuwa kun yi la’akari da makamai a cikin Fadan Kurmi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ كَوَرْدَ أَبِنْ ڟَرٜىٰ ڧَسَرْ يَهُودَ؞ أَ رَانَرْ نَنْ كُكَ دُواْغَضَ غَ كَايَنْ يَاڧِنْ دَ عَكَيِ أَجِيَرْسُ أَ غِدَنْ كُرْمِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan kagaran Yahuza sun rushe. Sa'ad da wannan ya faru kun kwaso makamai daga cikin taskar makamai.