Isaiah 22:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuka ga cewa Birnin Dawuda tana da wuraren kāriya masu yawa da suka tsattsage; kuka tattara ruwa a Tafkin Ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَ لُورَ ثٜىٰوَ أَݣَويْ وُرَارٜىٰنْ دَسُكٜىٰ بُڧَاتَرْ ڠَرَ عَبِرْنِنْ دَاوُدَ؞ سَيْ كُكَ تَتَّارَ ضُوَ عَتَڢْكِ نَغِنْدِنْ تُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun ga wuraren da suke bukatar gyara a garukan Urushalima. Ku ƙidaye dukan gidaje da suke cikin Urushalima, kuka rushe waɗansu gidaje don ku sami duwatsun da za ku gyara garukan Urushalima. Don ku tanada ruwa a cikin birnin,