Isaiah 23:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da Allah ya faษa game da Taya. Ku yi kuka mai zafi, ya jiragen ruwan Tarshish! Gama an hallaka Taya aka kuma bar su babu gida ko tasha. Daga ฦasar Saifurus magana ta zo musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ุณฺูงููุงู ุบูู
ูููฐุฏู ุชูููุ ูููู ุงููููู ุจฺูงููู ุซูููุ ููุง ููู ู
ูุงุณู ุชฺููงููู ุฌูุถูุงุบูููฐูู ุถููู ูู ุชููู! ุบูู
ูุง ุงููููููููููู ุชูููุ ุงููููุจูุฑูุชู ุจูุงุจู ุชูุดูุฑู ุฌูุถูุบู ูููุงู ุบูุฏูุงุ ุฏู ุฌูุถูุงุบูููฐูููู ุณููู ูููุงูู
ููุงู ุฏูุบู ุณฺูููขูุฑูุณูุ ูููู ุฌู ููุงุจูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne jawabi a kan Taya. Ku yi hargowa ta baฦin ciki, ku matuฦan jiragen ruwan teku! An lalatar da tashar jiragen ruwan garinku na Taya. Gidajenta da gaษarta sun rurrushe. Sa'ad da jiragen ruwanku suka komo daga Kubrus za ku ji labarin.