Isaiah 23:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ki nome ƙasarki har zuwa wajen Nilu, Ya Diyar Tarshish, gama ba ki da tashan jirgin ruwa kuma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كٜىٰ غَرُضُوً سِڢٜىٰنْ، كُبَظُو عَكُواْعِنَ عَڧَسَرْكُ كَمَرْ يَدَّ ضُوَ يَكَنْ بَظُو عَبَاكِنْ نِلُ؞ أَيْ، أَنْهَلَّكَرْ دَ تَشَرْ جِضَاغٜىٰنْكُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku je ku nomi ƙasarku jama'ar nahiyoyin Tarshish! Ba wanda zai ƙara kiyaye ku.