Isaiah 23:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci za a manta da Taya har shekaru saba’in, tsawon rayuwar sarki. Amma a ƙarshen waɗannan shekaru saba’in, zai zama wa Taya kamar yadda yake a waƙar karuwa cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنَّنْ، ذَاعَ مَنْتَادَ بِرْنِنْ تَيَ نَڟَوُانْ شٜىٰكَرُ سَبَعِنْ، وَتُواْ يَوَنْ شٜىٰكَرُنْ سَرْكِے؞ بَايَنْدَ شٜىٰكَرُ سَبَعِنَّنْ سُكَ ثِكَ، تَيَ ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ كَمَرْ كَارُوَ عَثِكِنْ وَاڧَا مَيْ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokaci yana zuwa da za a manta da Taya har shekara saba'in, gwargwadon kwanakin sarki. Bayan waɗannan shekaru kuma, Taya za ta yi waƙa irin ta karuwa, cewa