Isaiah 23:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗauki garaya, ki ratsa birni, Ya ke karuwar da aka manta da ita; kaɗa garaya da kyau, ki rera waƙoƙi masu yawa, saboda a tuna da ke.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«طَوْكِ غَرَايَرْكِ، كِبِے تَثِكِنْ غَرِ، يَا كٜىٰ كَارُوَرْ دَ عَكَ مَنْتَادَكٜىٰ! يِكِطَ مَيْ دَاطِنْجِ، رٜىٰرَ وَاڧُواْڧِ دَيَوَ دُوانْ أَ سَاكٜىٰ تُنَاوَا دَكٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ɗauki garayarki, kewaya cikin gari, Ayya, an manta da karuwa! Yi kiɗa, sāke raira waƙoƙinki, Don ki komo da masoyanki.”