Isaiah 23:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ฦ™arshen shekaru sabaโ€™in, Ubangiji zai magance Taya. Za tฤƒ koma ga aikinta na karuwanci za tฤƒ kuma yi kasuwancinta da dukan mulkokin duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐู†ู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑู ุณูŽุจูŽุนูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ุชูŽูŠูŽ ูŠูŽู…ูŽูŠูŽุฑู’ ู…ูŽุชูŽ ุฏูŽ ูƒูŽุงุณููˆูŽู†ู’ุซูู†ู’ุชูŽุž ุฐูŽุงุชูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุบูŽ ฺŸููˆุงู’ู‡ููˆูŽุฑู’ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุฑู’ุชูŽ ุชูŽูƒูŽุงุฑููˆูŽู†ู’ุซู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺงูŽุณูŽุงุดูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan shekara saba'in ษ—in, Ubangiji zai bar Taya ta koma a kan cinikinta na dฤ, za ta ba da kanta ijara ga dukan mulkokin duniya.