Isaiah 23:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da magana ta kai Masar, za su razana da jin labari daga Taya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ لَابَرِنْ هَلَّكَرْ تَيَ يَكَيْ مَصَرْ، مَصَرَاوَا ذَاسُيِ بَڧِنْ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har Masarawa ma za su firgita su razana, sa'ad da suka ji, cewa an hallakar da Taya.