Isaiah 23:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ce birnin murnanku, birnin nan na tun dฤ wadda ฦ™afafunta suka kai ta zama a ฦ™asashe masu nesa?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽูŠู’! ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ูƒู ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ุชูŽุงฺงูŽู…ูŽุŸ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ูƒู ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู”ูŽุตูŽู„ูู†ู’ุณูŽ ุชูู†ู’ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู’ ุฏูŽุง ู†ูœู‰ูฐุŸ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽฺขูŽ ู…ูู„ู’ูƒู ุนูŽฺงูŽุณูŽุงุดูœู‰ูฐ ู…ูŽุงุณู ู†ููŠุณูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yiwu kuwa a ce wannan Taya ce birnin farin ciki, wadda aka kafa ta tuntuni? Wannan kuwa ita ce birnin da yake aikawa da mutane hayin teku su kafa nahiyoyi?