Isaiah 23:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne ya ƙulla wannan a kan Taya ita da take ba da rawanin sarauta, wadda ’yan kasuwanta sarakuna ne, wadda masu cinikinta sanannu ne a duniya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِنْ، وَ يَعَيْكَ وَ تَيَ وَنَّنْ مَسِيڢَ؟ تَيَ ڢَا بِرْنِ ثٜىٰ مَيْ نَطَ سَرَاكُنَ، وَدَّ یَنْ كَاسُوَرْتَ كَمَرْ سَرَاكُنَ نٜىٰ، وَدَّ مَاسُ سَيَ دَ سَيَرْوَ سُكَيِ سُونَ أَدُكَنْ ڢَاطِنْ دُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne wannan wanda ya shirya ya aukar wa Taya da wannan duka, wannan muhimmiyar alkarya, wadda fatakenta hakimai ne, waɗanda ake ɗaukaka su fiye da sauran mutane a duniya?